Jump to content

Paul Lazaro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

BOMANI, Paul Lazaro (an haifeshi ranar 1 ga watan Janairu 1925) a Musoma, Tanzania, shahararran dan siyasa na kasar Tanzania.

Yana da mata da yaya Mata shida da Maza uku.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Ikizu Secondary School, Loughhorough College, England, 1953-54, Johns Hopkins University, Baltimore, Maryland, USA, yayi aiki a Williamson Diamonds Ltd,1945-47, yayi manager Na Victoria Federation of Co-operative Unions Ltd, 1955, yayi minister of Agriculture and Co-operatives, Tan-ganyika, 1960-62, yayi minister na Eco-nomic Affairs and Development Planning, 1965-67, minister of Commerce, 1967-72, Kuma yayi minister of Industries, 1970-72, ambassador na kasar USA, 1972-83, Kuma ambassador na kasar Mexico, 1975-83, Dan kungiyar East African Legislative Assembly, 1963-68.[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)