Jump to content

Pekka Lundmark

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pekka Lundmark
Rayuwa
Haihuwa Espoo (mul) Fassara, 9 Disamba 1963 (60 shekaru)
ƙasa Finland
Sana'a
Sana'a business executive (en) Fassara
Pekka Lundmark
Pekka Lundmark a wani taron
pekka lundmark

Pekka Lundmark (an haifeshi ranar 9 ga watan Disamba, 1963) babban dan kasuwan na kasar Finland, kuma shugaban kamfanin Nokia. Kafin haka shine shugaban Fortum, kamfani ne mallakar kasar Finland, daga shekara dubu biyu da sha biyar zuwa Yuli na shekarar dubu biyu da ashirin.

Rayuwa da Karatu

[gyara sashe | gyara masomin]

Lundmark an haifeshi a garin a Espoo dake kasar Finland a watan Yulin shekarar alif daya da dari tara da sittin da uku. Ya kammala karatunshi a bangaren Physics daga jami'ar Helsinki ta kere-kere a shekarar alif dubu daya da dari tara da tamanin da takwas. [1] [2]