Percy Tarrant

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Percy Tarrant
Rayuwa
Sana'a
Sana'a illustrator (en) Fassara

Percy Tarrant (haihuwa 1855 ya rasu a shekara ta 1934). Ya kasance me aikin zane, zanen hotuna dadai sauransu[1][2]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Ya kasance mahaifine ga Dan uwa me aikin zane Margaret Tarrant[3]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Tarrant yakasance me aiki tukuru wajen inganta aikinshi a fili kamar yadda zaku gani daga Cikin ayyukansa Wanda suka gabata kaman haka.yayi aiki a Royal Birmingham Society of artist,Sannan yayi ayyuka 18 a Walker art gallery wacce take a garin Liverpool, yayi wasu ayyuka guda 22 a ma'aikatar Royal academy,Sannan yayi wani aiki guda 1 a Royal society of British artist,Sannan kuma yayi wani aiki guda daya a Royal institute of painters in water colors,Sannan yayi wani aiki guda 1 a Royal institute of oil painters.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.art.com/gallery/id--a6938/percy-tarrant-posters.htm
  2. https://www.bonhams.com/auctions/14971/lot/96/
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-08-29. Retrieved 2022-08-29.