Jump to content

Peter Olanrewaju

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

APESIN, Peter Olanrewaju (An haifeshi ranar 27 ga watan Junairu, shekarar 1938) a abeokuta, Jihar Ogun, a kasar Nijeriya. Ya kasance ɗan jarida ne na kasar Nijeriya.

Yana da  mata  da ƴaƴa  mata biyu da  maza  biyu.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Eko Boys' High School, Lagos, 1952-56,City of London College, England,1964-68, Nigerian Institute of Journalism, Lagos, 1976,  public relations officer, African Newspapers of Nigeria Limited, aka bashi editor a Nigerian Tribune, 1978, dan associate, British Institute of Public Relations, dan kungiyar British Institute of Journalists, London.[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. pp: 215- 220|edition= has extra text (help)