Jump to content

Peter akinola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Peter akinola

'Peter Jasper Akinolaan haifeshi 24 ga watan janairu 1944 a garin abekuta. Ya kasance tsohon wakili na kungiyar Anglican primate' na chochin angilika ta Najeriya. Ya kasan malami ne a chochin ta Abuja a Yankin arewacin najeriya da sauran ya Kunan kasar Kuma ya kasance mai fadi aji. Ya hau mukamin kungiyar a shekarar 2002 Har zuwa shekarar 2010

[1][2]

  1. Ecclesiastical Provinces and Dioceses of the Church of Nigeria Archived 2012-06-23 at the Wayback Machine
  2. http://news.bbc.co.uk/2/hi/africa/6190751.stm