Jump to content

Phanuel (angel)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Phanuel shi ne sunan da aka ba mala'ika na huɗu wanda ke tsaye a gaban Allah a cikin littafin Anuhu (kimanin 300 BC), bayan mala'iku Mika'ilu, Raphael, da Jibrilu . Sauran zabin yadda kalma take na Fanuyila ( Hebrew: פְּנוּאֵלPhənū'êl ) sun haɗa da Paniel, Peniel, Penuel, Fanuel, Orfiel, da Orphiel . [1] Sunansa yana nufin "fuskar Allah".

Phanuel yana ɗaya daga cikin muryoyi huɗu da Anuhu ya ji yana yabon Allah.

  1. "Archangel Phanuel, the Angel of Repentance and Hope angels.about.com". Archived from the original on 2011-07-26. Retrieved 2021-08-15.