Pierre Breytenbach
Appearance
Pierre Breytenbach | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Pretoria |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin |
Pierre Breytenbach ɗan wasan kwaikwayo ne kuma ɗan wasan barkwanci na Afirka ta Kudu.[1] Shi ma mai fasahar murya ne.[2]
Makarantar sakandare
[gyara sashe | gyara masomin]Ya yi makarantar sakandare a Hoërskool Die Wilgers a Pretoria, Gauteng.[3]
Horarwa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya sami digiri na BA a Drama a shekara ta 1998 daga Jami'ar Pretoria.[4]
Fitowa a TV
[gyara sashe | gyara masomin]Ya zama tauraro a yawancin Afirka ta Kudu (South African soaps) da suka haɗa da Egoli, Generations da 7de Laan. Hakanan yana cikin 'yan wasan shirin Proesstraat.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Pierre Breytenbach | TVSA". www.tvsa.co.za (in Turanci). Retrieved 2018-01-09.
- ↑ "Voicebank - Artist Profile and Clips". www.voicebank.co.za. Archived from the original on 2018-01-09. Retrieved 2018-01-09.
- ↑ "Hoërskool Die Wilgers - Hoërskool Die Wilgers". www.hswilgers.co.za.
- ↑ 4.0 4.1 "Archived copy". Archived from the original on 23 June 2011. Retrieved 9 October 2010.CS1 maint: archived copy as title (link)