Jump to content

Pieter Willem

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

BOTHA, Pieter Willem' (an haife shi ranar 12 ga watan Janairu, 1916) a Paul Roux District,Orange Free State,South Africa.

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya Bitar.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi karatun shi ne a Voortrekker High School, Bethlehem.Orange Free State, University of Orange Free State, secretary na, Cape National Party a shekara ta, 1948, zuwa 1958, Minista Na Community Development and Coloured Affairs a shekara ta, 1961 zuwa 1966, minista Na Public Works a shekara ta,1964 zuwa 1966, minista na Defence a shekara ya, 1966 zuwa1978.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)