Port Elizabeth

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Globe icon.svgPort Elizabeth
Port Elizabeth (en)
Die Baai (af)
City Hall Port Elizabeth-003.jpg

Inkiya The Friendly City da The Windy City
Suna saboda Baakens River (en) Fassara
Wuri
Map
 33°57′29″S 25°36′00″E / 33.9581°S 25.6°E / -33.9581; 25.6
Ƴantacciyar ƙasaAfirka ta kudu
Province of South Africa (en) FassaraEastern Cape (en) Fassara
Metropolitan municipality (en) FassaraNelson Mandela Bay Metropolitan Municipality (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 312,392 (2011)
• Yawan mutane 169.32 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,845 km²
Altitude (en) Fassara 15 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1820
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 6001 da 6000
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 041
Port Elizabeth.

Port Elizabeth birni ne, da ke a ƙasar Afirka ta Kudu. Port Elizabeth yana da yawan jama'a 1,263,051, bisa ga ƙidayar 2018. An gina birnin Port Elizabeth a shekara ta 1820. Tun daga watan Fabrairun 2021, sunan Gqeberha, daga sunan Xhosa na garin Walmer, gwamnatin Afirka ta Kudu ta tsara shi don sanya garin Port Elizabeth.