Port Elizabeth
Appearance
Port Elizabeth | ||||
---|---|---|---|---|
Port Elizabeth (en) Die Baai (af) | ||||
| ||||
| ||||
Inkiya | The Friendly City da The Windy City | |||
Suna saboda | Baakens River (en) | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu | |||
Province of South Africa (en) | Eastern Cape (en) | |||
Constituency of a provincial legislature in South Africa (en) | Eastern Cape (en) | |||
Metropolitan municipality in South Africa (en) | Nelson Mandela Bay Metropolitan Municipality (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 312,392 (2011) | |||
• Yawan mutane | 169.32 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,845 km² | |||
Altitude (en) | 15 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1820 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 6001 da 6000 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 041 |
Port Elizabeth birni ne, da ke a ƙasar Afirka ta Kudu. Port Elizabeth yana da yawan jama'a 1,263,051, bisa ga ƙidayar 2018. An gina birnin Port Elizabeth a shekara ta 1820. Tun daga watan Fabrairun 2021, sunan Gqeberha, daga sunan Xhosa na garin Walmer, gwamnatin Afirka ta Kudu ta tsara shi don sanya garin Port Elizabeth.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Salmond(1896) pg143 Port Elizabeth from the Jetty
-
Port Elizabeth Donkin Lighthouse and pyramid moonrise
-
Tsohon gidan waya a Pirt Elizabeth