Praia

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Praia.

Praia (lafazi : /praya/) birni ne, da ke a ƙasar Kyap Bad (ko Cabo Verde). Shi ne babban birnin ƙasar Kyap Bad. Praia tana da yawan jama'a 154,900, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Praia a shekara ta 1615.