Jump to content

Princewill A. Chike

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

{{Databox)) Princewill Anthony Chike (an haife shi a ranar 28 ga Yuni) likita ne kuma farfesa a fannin kiwon lafiya. Ya kasance shugaban Hukumar Kula da Lafiya ta Firamare ta Jihar Rivers . A ranar 31 ga watan Agustan shekara ta 2017, an rantsar da shi a matsayin memba na Majalisar Zartarwa ta Wike ta biyu. An zaba shi ya zama shugaban Ma'aikatar Lafiya a matsayin Kwamishina a watan Satumbar shekara ta dubu biyu da a sherin da ukku 2017. [1][2]

  1. "Wike Orders Tax Authorities To Block Leakages". The Tide. 10 February 2016. Retrieved 21 September 2017.
  2. Orusi, Kenneth (14 November 2012). "Delta NUJ Calls For Immediate Release Of Mrs. Onoyume". Asaba: Frontier News. Retrieved 20 May 2015.