Prosper Afam Amah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Prosper Afam Amah
Rayuwa
Haihuwa 1973 (50/51 shekaru)
Sana'a

Prosper Afam Amah (an haifeshi ranar 15 ga watan Satumba, 1973) bishop ne na ɗarikar Anglican a Najeriya: shi ne Bishop na Ogbara a yanzu, daya daga cikin tara a cikin lardin Anglican na Niger, ita kanta daya daga cikin larduna 14 a cikin Cocin Najeriya.[1]

Farkon Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Amah a ranar 15 ga Satumba 1973 a Uruagu.  Ya kammala karatunsa na jami'ar Paul da kuma jami'ar Najeriya. Ya kai mukamin Archdeacon kafin a tsarkake shi, ya zama Bishop na Ogbara a 2018.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-07-26. Retrieved 2021-07-26.
  2. https://anglican-nig.org/our-provinces/