Jump to content

Pyongyang

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pyongyang
평양직할시 (ko-kp)


Wuri
Map
 39°01′00″N 125°44′51″E / 39.0167°N 125.7475°E / 39.0167; 125.7475
Ƴantacciyar ƙasaKoriya ta Arewa
Babban birnin
Koriya ta Arewa (1948–)
People's Committee of North Korea (en) Fassara (1946–1948)
Goguryeo (en) Fassara (37–668)
Yawan mutane
Faɗi 2,863,000 (2015)
• Yawan mutane 896.37 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Pyongan (en) Fassara
Yawan fili 3,194 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Taedong River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 38 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Seogyeong (en) Fassara
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+09:00 (en) Fassara
UTC+08:30 (en) Fassara
UTC+09:00 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 KP-01

Pyongyang ko Piyonyan[1] (lafazi : /piyonyan/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Arewa. Shi ne babban birnin ƙasar Koriya ta Arewa. Pyongyang yana da yawan jama'a 2,870,000, bisa ga jimillar 2016. An gina birnin Pyongyang kafin karni na biyu kafin haihuwar Annabi Issa.

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.