Qatar diplomatic crisis
Appearance
Rikicin diflomasiyya na kasar Qatar Babban abune wanda yasa faruwar abubuwa tsakanin Qatar da kasashen larabawa tsakanin 2017 da 2021. Yafarane lokacin da Saudi Arabia, united Arab Emirates,Baharain, and Egypt suka soke duk wata yarjejeniya tsakaninsu da Qatar wanda suka haramata wa jiragen sama na kasar Qatar da jiragen ruwan Qatar daga amfani da sararin samaniyarsu da hanyoyin kasa dana ruwa, wannan shine yasa Saudis ta kulle hanya daya ta kasa wadda ake shiga Qatar, tashin hankali tsakanin bangarorin biyu yakara kamari a shekarar 2021 bayan yanke shawarar tsakanin kasar Saudis da Qatar.
MANAZARTA
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Jordan Seeks Middle Ground in Mideast Rift". Voice of America. 14 August 2019. Archived from the original on 15 November 2020. Retrieved 18 August 2019. "The implications of the Qatar-Turkey alliance". 18 June 2017. Archived from the original on 10 July 2018. Retrieved 18 June 2017. *"Iran sends five plane loads of food as Kuwait says Qatar 'ready' to listen". 11 June 2017. Archived from the original on 9 July 2018. Retrieved 18 June 2017. "Iran: Hassan Rouhani condemns 'siege of Qatar'". Al Jazeera. 26 June 2017. Archived from the original on 10 July 2018. Retrieved 18 August 2019.