Jump to content

Radwan Nayef al-Sayed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Radwan
sunan gida
Bayanai
Suna a harshen gida Radwan da Radwan
Tsarin rubutu Baƙaƙen boko
Soundex (en) Fassara R350
Cologne phonetics (en) Fassara 7236
Caverphone (en) Fassara RTWN11
Attested in (en) Fassara Internet Dictionary of Polish Surnames (en) Fassara

Radwan al-Sayed ɗan Labanon ne kuma marubuci, sannan tsohon babban edita na mujallar al-Ijtihad ta mako-mako. Shi ne babban jami'in kula da dakin tara bayanai na garin Makkah al-Mukarramah, kuma ya yi karatun digirinsa a Tsangayar Ilimin Addinai[1] a Jami'ar al-Azhar da kuma digirin-digirgir a Jami'ar Tübingen ta kasar Jamus.

  1. https://www.bbc.com/hausa/rahotanni-59432351