Jump to content

Rahama Sirace

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Rahama Sirace

Tsohuwar jaruma ce a masana antan fim ta Hausa wato [1]kaniwud ta dade tana fim daga baya aka daina ganin ta, tayi zamani tare dasu fauziyya sani da kuma fati [2], ana ganin ya a shagulgulan Yan fim da Kuma biki ko suna[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.
  2. https://hausa.legit.ng/1132012-jiga-jigan-fina-finan-hausa-na-da-dana-yanzu-sun-taya-fati-muhammad-murnan-s.html
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.