Jump to content

Rahama hassan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Rahama Hassan ƴar wasan Hausa ne kanniwud wasan kwaikwayo a zamanin ta rahama ta kasance fitacciyar jarumar kanniwud ce, waccce ta kware a acting .

Farkon rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi rahama Hassan ne a ranar 21 ga watan yuni, jaruma ce a masana antar kanniwud ta Hausa.

Aure[gyara sashe | gyara masomin]

rahama Hassan tayi aure a ranar daya ga watan Janairu a shekarar dubu biyu da goma Sha bakwai ta auri alhaji Usman El kudan sun haifi diya mace dashi auren nasu ya dade sannan a wata majiya tace rahama auren ta ya mutu a shekarar dubu biyu da Ashirin da biyu.[1]

Fina finai[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Addini ko Al,ada
  2. gaskiya dokin karfe
  3. yan uwa
  4. Alhini
  5. Bahijja
  6. lamiraj[2]
  7. hannu da yawa
  8. Hijira
  9. maryam diyana[3]
  10. Maza da mata
  11. bani Adam
  12. Dan marayan Zaki
  13. ni matar aure ce
  14. fari da Baki
  15. daga allah ne
  16. wasan Maza
  17. Wata rayuwa[4]
  18. Zarar bunu
  19. zo muje
  20. Ummina[5]
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-12. Retrieved 2023-07-12.
  2. https://hausa.legit.ng/1164740-dandalin-kannywood-allah-ya-azurta-rahma-hassan-da-ya-mace-hoto.html
  3. https://www.arewablogng.com/jarumar-kannywood-rahama-hassan-za-ta-yi-aure/
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-12. Retrieved 2023-07-12.
  5. http://hausafilms.tv/actress/rahama_hassan