Rahma Tered
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
Sousse (en) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a |
handball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
goalkeeper (en) | ||||||||||||||||||
Rahma Tered (Anan haife ta a shekara ta 1988) 'yar wasan kwallon hannu ce ta ƙasar Tunisiya. Ta taka leda a tawagar ƙasar Tunisiya, kuma ta shiga gasar zakarun kwallon hannu ta mata ta duniya ta shekarar 2011 a Brazil.[1]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "XX Women's World Championship 2011; Brasil – Team Roster Tunisia" (PDF). International Handball Federation. Archived from the original (PDF) on 26 December 2011. Retrieved 11 December 2011.