Rai River

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Template:Infobox river Kogin Rai kogi ne dakw Yankin Tasman na Tsibirin Kudu wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana ne a kudu,ya isa kogin Pelorus a gadar Pelorus . Garin Rai Valley yana kusa da gaɓar kogin.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]