Jump to content

Raja Toumi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Raja Toumi
Rayuwa
Haihuwa Kerkennah (en) Fassara, 3 ga Afirilu, 1978 (46 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Club Africain (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa back (en) Fassara
Nauyi 75 kg
Tsayi 179 cm

Raja Toumi (an haife shi a ranar 3 ga Afrilu 1978) [1] ɗan wasan kwallon hannu ne na ƙasar Tunisia . Tana horar da Orkanger IF kuma a baya ga tawagar kasar Tunisia.[2]

Ta kasance kyaftin din tawagar Tunisia a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2009 a China, inda Tunisia ta kasance ta 14.

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Raja Toumi Profile". European Handball Federation. Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 24 August 2021.
  2. "XXI Women's World Championship 2013. Team Roster, Tunisia" (PDF). IHF. Archived from the original (PDF) on 1 December 2013. Retrieved 7 December 2013.