Ramgarh
Appearance
|
Wikimedia disambiguation page (en) |
Gari ne da yake a Yankin Kaimur dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 8,690.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.