Jump to content

Ramzan Kassamali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

BOGA, Ramzan Kassamali (an haife shi ranar 21 ga watan Disamba, 1935) a Zanzi, ƙasar Tanzania, shahararran engineer Na Kasar.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Bombay University, India a shekara ta, 1959, Ũniversity of Leeds, England a shekara ta, 1961, mataimaki na engineer na architectural firm, Zanzibar a shekara ta, 1959 zuwa 1960, yakasance Mai zanezane a, Reinforced Concrete Structures, John Brown Constructors, London a shekara ta,1961 zuwa 1962, yayi structural engineer a Frutiger and Sohne, Constructors, Switzerland a shekara ta, 1964 zuwa 1965, Dan kungiyar Association of Construction Engineers, Kenya.[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)