Renée Cretté-Flavier

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Renée Cretté-Flavier
Rayuwa
Cikakken suna Renée Marie Cretté
Haihuwa 18th arrondissement of Paris (en) Fassara, 20 ga Augusta, 1902
ƙasa Faransa
Mutuwa 7th arrondissement of Lyon (en) Fassara, 25 Mayu 1985
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a competitive diver (en) Fassara

Renée Cretté-Flavier (ranar 20 ga watan Agustan 1902 – ranar 25 ga watan Mayun 1985) ƴar ƙasar Faransa ce mai wasan nutsewa a ruwa. Ta yi gasar tseren mita 10 na mata a gasar Olympics ta bazarar 1928. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Renée Cretet-Flavier Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 13 May 2020.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]