Ribeira da Janela, Cape Verde

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ribeira da Janela, Cape Verde
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 17°07′N 24°59′W / 17.12°N 24.99°W / 17.12; -24.99
Kasa Cabo Verde
River mouth (en) Fassara Tekun Atalanta

Ribeira da Janela rafi ne a gabashin tsibirin Santo Antão a Cape Verde. Rafi yana gudana daga kudu maso yamma zuwa arewa maso gabas.Tushensa yana gabas da Pico da Cruz kuma ya shiga cikin Tekun Atlantika,a cikin mazaunin Janela,yamma da ƙauyen Pontinha.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin rafukan cikin Cape Verde

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]