Jump to content

Ribeira do Rabil

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ribeira do Rabil
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 16°09′00″N 22°55′00″W / 16.15°N 22.91667°W / 16.15; -22.91667
Kasa Cabo Verde
River mouth (en) Fassara Tekun Atalanta
Ribeira de rabil
Ribeira do Rabil

Ribeira do Rabil Rafi ne na yanayi a tsakiya da yammacin tsibirin Boa Vista a Cape Verde.Tsayinsa ya kai kilomita 27.[ana buƙatar hujja] Kuma yankin basin sa shine 199 square kilometres (77 sq mi) .[1] Tushensa yana kudu maso gabashin tsibirin,arewa da mafi girman matsayi na tsibirin Monte Estância.Yana gudana gabaɗaya arewa maso yamma,ya wuce gabas da garin Rabil kuma yana gudana zuwa Tekun Atlantika kusa da Filin Jirgin Sama na Aristides Pereira.Estuary,Lagoa do Rabil,yanki ne mai mahimmanci.

Dabino tare da Ribeira do Rabil
  • Jerin rafukan cikin Cape Verde
  1. Estatísticas do Ambiente - 2016, Instituto Nacional de Estatística, p. 22