Riga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Manyan wurare na Riga

Riga babban birnin kasar Laitfiya ce. A cikin birnin Riga akwai mutane 641,423 a kidayar shekarar 2017. An gina birnin Riga a karni na sha uku bayan haifuwan Almasihu.