Rigakafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Rigakafi hanya ce ta daukan gaggawa domin samar ma jiki lafiya kafin cuta ta samu mutum. galibi anayin rifakafi ne ta hanyar kashe hanyoyin da cuta zasu bi suka kama mutum.