Rim Jouini

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rim Jouini
Rayuwa
Haihuwa Tunis, 7 ga Augusta, 1980 (43 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Rim Jouini (an haife shi ranar 7 ga watan Agustan 1980) ƙwararriyar ƴar wasan dambe ce ƴar ƙasar Tunisiya. [1] A gasar Olympics ta lokacin zafi ta shekarar 2012, ta fafata a gasar mata masu nauyi amma ta sha kashi a zagayen farko.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Rim Jouini". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 20 August 2012.