Rini

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Rini yana daga cikin tsohuwar sana’ar Hausawa, mafi yawan masu rini sun gada ne daga iyaye da kakannin su ,rini sana’a ce da ake yi don canza wa tufafi kala ko jaddada kalan tufafi, akan yi aikin rini ta hanyar amfani da busashen itace a zamanin da (indigo plant)[1].

Bibiliyo[gyara sashe | gyara masomin]

Madauci, Ibrahim. (1968). Hausa customs. Isa, Yahaya., Daura, Bello. [Zaria]: Northern Nigerian Pub. Co. ISBN 978-169-097-6.OCLC 489903061.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Madauci, Ibrahim. (1968). Hausa customs. Isa, Yahaya., Daura, Bello. [Zaria]: Northern Nigerian Pub. Co. pp.28. ISBN 978-169-097-6.