Rockview Dam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rockview Dam
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaAfirka ta kudu
Province of South Africa (en) FassaraWestern Cape (en) Fassara
Coordinates 34°11′52″S 18°57′01″E / 34.1978°S 18.9503°E / -34.1978; 18.9503
Map
Karatun Gine-gine
Tsawo 48 m
Giciye Palmiet River (en) Fassara
Service entry (en) Fassara 1986

Dam din Rockview Dam nau'in dam ne mai cike da kasa / dutsen da ke kan kogin Palmiet kusa da Grabouw, Western Cape, Afirka ta Kudu. An kafa shi a cikin 1986 kuma yana aiki galibi don ayyukan famfo (ajiya).[1]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

kafa shi a cikin shekarar 1986 a garin Grasbow a yankin Western Cape a kasar South Africa. An kafa dam din neh domin famfon ajiya, kuma yana daga cikin dam masu hadari.[2]

Dam din Rockview dam neh wanda ke cike da kasa kuma yana da tsayin mita 48(kafa 157) da kuma fadin mita 1300(kafa 4300).

Duba Kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin tafki da madatsun ruwa a Afirka ta Kudu
  • Jerin sunayen koguna na Afirka ta Kudu

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Rockview_Dam
  2. http://www.dwaf.gov.za/iwqs/gis_apps/dam/dams/index.htm