Rubutaccen adabi
Rubuttacen adabi shine wanda ake Kira da adabin zamani wanna shine adabin da masu ilimi suke rubutawa a litattafai dan jama'a su karanta su kuma anfana
Rabe-raben sa[gyara sashe | gyara masomin]
Rubuttacen adabi na rabu kashi uku:
- Rubuttacceyar waƙa.
- Rubutun zube (labari).
- Rubuttacen wasan kwoikwayo.
Har wa Yau rubuttacceyar waka takasu kashi biyu: wakoki na Karin na goma sha Tara da wakokin nakarni na ashirin.
Rubutacciyar waƙa[gyara sashe | gyara masomin]
Rubutun zube[gyara sashe | gyara masomin]
Sune tatsuniya, kagaggun labari, hikayoyi, al'mara, Tahiti, addini, labarin kasa, labarin halitta, labarin al'adu, kiwun lafiya, kimiyya, shari'a, sanao'i.
Wasan kwaikwayo[gyara sashe | gyara masomin]
Shine duk wani wasa da ake shiryawa domin a fadakar a ilmantar a kuma nishadantar da al'ummah. Wasan kwoikwayo rabu gida biyu, na zamani da na gargajiya.