Rukunnan sauti
Appearance
Rukunnan sauti | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | particular anatomical entity (en) |
Rukunnan sauti dai wani ɓangare ne daya ƙunshi wasu abubuwa da ke suke furtawa da suka haɗa da maƙogoro,zakaran wuya ta wannan ne rukunin iska wadda ta shafi hunhu take bi a lokacin da ake ƙoƙarin magana ko kuma numfashi. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-08-11. Retrieved 2021-03-15.