Ruth Ntombizodwa
Appearance
BOMVANA, Ruth Ntombizodwa (an haifeta ranar 17 ga watan Yuli, shekara ta alif 1922) ta kasance ma'aikaciyar jinya ce yar asalin ƙasar South Africa.
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Yana da mata da yaya Mata uku, da namiji daya.
Karatu da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Bensovale Institute, Durban Damelin College, Johannesburg, University of the North, yaciga ba da karatu a University of South Africa domin ya kammala Degree, member na South Africa Nursing Council, member na St John Berchman's Management Council, yayi mataimaki na Soweto Operation Hunger a shekara ta, alif 1984 zuwa 1986[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)