São Paulo

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
São Paulo

São Paulo birni ne, da ke a jihar São Paulo, a ƙasar Brazil. Shi ne babban birnin jihar São Paulo. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane 21,242,939 (miliyan ashirin sha ɗaya da dubu dari biyu da arba'in da biyu da dari tara ta talatin da tara). An gina birnin São Paulo a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.Wikimedia Commons on São Paulo


Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.