Jump to content

SAYFAWA DYNASTY

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

SAYFAWA DYNASTY suna ne na sarakan Musulunci a daular Kenem-Borno [1] sun fara zama a Kenem a Arewacin kasar Chadi kuma bayan shekara ta 1930 suka dawo Borno a cikin kasar najeriya

SARAKAN SAYFAWA A KANEM

[gyara sashe | gyara masomin]

Sarautar ta fara a kanem sai a 1930 ta koma a kanem-borno sarakan sun fara tun daga farko da tsawon waadin da suka yi a bisa karagar sarautar da aka samo daga tarihi a kasar Afrika ga sunayen sarakunan na da tsawon mulkin su a nan kasa


sunayen sarakunan (mai) haihuwa 1857[4][5] Palmer 1936[6][3] Urvoy 1941[7][1] (12) Hume 1086–1097 1086–1097 1085–1097 (17) Dunama Dibbalemi 1221–1259/60 1221–1259 1210–1224 (47) Ali Gajideni 1472–1504 1476–1503 1473–1507 (48) Idris Katakarmabe 1505–1526 1503–1526 1507–1529 (53) Idris Alauma 1572–1603 1570-1602/3 1580–1617 List of rulers of the Sayfawa dynasty according to John Stewart's African States and Rulers (1989).[8][9]

  1. sunayen sarakunan da farawa da karshen (1085 – 1256)

(wadanda suka gaji daular Duguwa wadanda suka yi zamani a 784) 1 Hume 1085 1097 2 Dunama I 1097 1150 3 Biri I 1150 1176 4 Bikorom (or Dala, or Abdallah I) 1176 1194 5 Abdul Jalil (or Jilim) 1194 1221 6 Dunama Dibbalemi 1221 1256 Kanem-Bornu (c. 1256 – c. 1400) - Dunama Dibbalemi 1256 1259 7 Kade 1259 1260 8 Kashim Biri (or Abdul Kadim) 1260 1288 9 Biri II Ibrahim 1288 1307 10 Ibrahim I 1307 1326 11 Abdullah II 1326 1346 12 Selma 1346 1350 13 Kure Ghana es-Saghir 1350 1351 14 Kure Kura al-Kabir 1351 1352 15 Muhammad I 1352 1353 16 Idris I Nigalemi 1353 1377 17 Daud Nigalemi 1377 1386 18 Uthman I 1386 1391 19 Uthman II 1391 1392 20 Abu Bakr Liyatu 1392 1394 21 Umar ibn Idris 1394 1398 22 Sa'id 1398 1399 23 Kade Afunu 1399 1400 Bornu Empire (c. 1400 – 1846) 24 Biri III 1400 1432 25 Uthman III Kaliwama 1432 1433 26 Dunama III 1433 1435 27 Abdullah III Dakumuni 1435 1442 28 Ibrahim II 1442 1450 29 Kadai 1450 1451 30 Ahmad Dunama IV 1451 1455 31 Muhammad II 1455 1456 32 Amr 1456 33 Muhammad III 1456 34 Ghaji 1456 1461 35 Uthman IV 1461 1466 36 Umar II 1466 1467 37 Muhammad IV 1467 1472 38 Ali Gajideni 1472 1504 39 Idris Katakarmabe 1504 1526 40 Muhammad V Aminami 1526 1545 41 Ali II Zainami 1545 1546 42 Dunama V Ngumaramma 1546 1563 43 Dala (or Abdullah) 1563 1570 44 Aissa Koli 1570 1580 45 Idris Alooma 1580 1603 46 Muhammad Bukalmarami 1603 1617 47 Ibrahim III 1617 1625 48 Umar III 1625 1645 49 Ali III 1645 1685 50 Idris IV 1685 1704 51 Dunama VI 1704 1723 52 Hamdan 1723 1737 53 Muhammad VII Erghamma 1737 1752 54 Dunama VII Ghana 1752 1755 55 Ali IV ibn Haj Hamdun 1755 1793 56 Ahmad ibn Ali 1793 March 1808 57 Dunama IX Lefiami 1808 1810 58 Muhammad VIII 1810 1814 - Dunama Lefiami (an maida) 1814 1817 59 Ibrahim 1817 1846 60 Ali Delatumi 1846

  1. Urvoy, Y. (1949). Historie De L'Empire Du Bronu (Memoires De L'Institut Francais D'Afrique Noire, No. 7 ed.). Paris: Librairie Larose. pp. 26, 35, 52, 56–57, 73, 75.