Sabayevo
Appearance
|
Сабай (ba) Сабаево (ru) | ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | |||
| Republic of Russia (en) | Bashkortostan (en) | |||
| Municipal district (en) | Buzdyaksky District (en) | |||
| Rural settlement in Russia (en) | Sabayevsky selsoviet (en) | |||
| Babban birnin |
Sabayevsky selsoviet (en) | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 713 (2002) | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 452716 | |||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 34773 | |||
| OKTMO ID (en) | 80617431101 | |||
| OKATO ID (en) | 80217831001 | |||
Sabayevo (Rashanci; Bashkir: Сабай, Sabay) wani yanki ne na karkara (a Sello) kuma cibiyar siyasa ta Sabayevsky Selsoviet, Gundumar Buzdyaksky, Bashkortostan, Rasha. Tana da kimanin jama'a da ya kai 732 ya zuwa shekara ta 2010.[1] Garin na da unguwanni guda goma.
Yanayin ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Sabayevo na da nisa kilomita 38 daga arewacin Buzdyak (cibiyar gudanarwa ta gundumar) ta titi. Stary Shigay itace karkara mafi kusa.[2]
