Jump to content

Sabuntawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sabuntawa
type of process (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na planned process (en) Fassara, intellectual activity (en) Fassara, process (en) Fassara da economic activity (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara progress (en) Fassara da creativity (en) Fassara

Innovation shine aiwatar da ra'ayoyi Ko kawo ciki gaba a cikin alumma da zan sauka ka ko ya ilimar ta da alumma ko shigowa da wata Sabuwar fa Saha ko fasa hofi ko ayyuka ko ingantawa wajen bayar da kayayyaki ko aiyuka. ISO TC 279 a cikin daidaitattun ISO 56000:2020 ya bayyana kirkire-kirkire a matsayin "sabon ko canzawa, fahimtar ko sake rarraba darajar".[1] Sauran suna da ma'anoni daban-daban; wani abu na yau da kullun a cikin ma'anonin shine mai da hankali kan sabon abu, ingantawa, da yaduwar ra'ayoyi ko fasaha.

  1. "ISO 56000:2020(en)Innovation management — Fundamentals and vocabulary". ISO. 2020.