Sadio Mané
Jump to navigation
Jump to search
Sadio Mané An haife shi a shekara ta 1992 a kasar Senegal shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ta kasar sadio mane . Ya buga wasan kwallon kafa a kungiyar kasar Senegal daga shekara ta 2012, Sadio Mane dan kwallo ne ta kasar senegal kuma shahararren dan kwallon kafa ne na gungiyar Liverpool ta kasar Ingila wanda yake daura lamba goma(10) a bayan shi.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.