Jump to content

Sadiq Ango Abdullahi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sadiq Ango Abdullahi

Abubakar mustapha Abdullahi, Dane agurin farfesa Ango Abdullahi watau mustapha Abdullahi tsohon VC na Jami'ar Ahmadu bello Dake Zaria, Kuma tsohon VC na Jami'ar ummaru Musa yar adua, sannan ciyaman na dattawan arewa.

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

A yanzun haka shine Dan majisa Mai wakiltar sabon gari Zaria a jihar kaduna , matashin Dan siyasa ne.jajirtacce kamar mahaifin sa da mahaifiyar sa.

Matsayi a siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

Sadiq yanzun haka shine Dan majisa Mai wakiltar sabon gari Zaria a Kaduna state.

Aure[gyara sashe | gyara masomin]

Sadiq Yana da aure Kuma Yana da Yara akalla biyar. Matar shi daya.

Iyaye.[gyara sashe | gyara masomin]

Mahaifi farfesa Ango Abdullahi watau mustapha Abdullahi tsohon VC na Jami'ar Ahmadu bello Dake Zaria Kuma tsohon VC na Jami ar ummaru Musa yar adua sannan ciyaman na dattawan arewa

Mahaifiyar sa hajiya jummai alhassan maman taraba Sanata ce kuma ta taba fito wa takaran gwamna a jihar ta inda tai Nasara kuma.

Matakin karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Sadiq yayi firamare da sakandiri sannan ya shig[1]a jami,a [2]Yana da matakin karatun PhD ne a yanzun haka .[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.stears.co/elections/candidates/abdullahi-sadiq-ango/
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-18. Retrieved 2023-07-18.
  3. https://saharareporters.com/2022/05/23/son-northern-elders%E2%80%99-chairman-ango-abdullahi-wins-house-reps-ticket-despite-terrorists%E2%80%99