Jump to content

Safar hannu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

SAFAR HANNU:

Safar hannu wata tufa ce da ke lullube hannu, mai dauke da kwasfa daban-daban ko mabudi ga kowane yatsa gami da babban yatsan hannu.uvgSafofin hannu suna karewa da kwantar da hannaye daga sanyi ko zafi, lalacewa ta hanyar gogayya, shaƙewa ko sinadarai, da cuta; ko kuma a samar da mai gadi ga abin da bai kamata hannu ba ya taba.