Jump to content

Safarar Mutane

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
safarar mutane
topic (en) Fassara da position (en) Fassara
Bayanai
Babban tsarin rubutu Strafgesetzbuch (en) Fassara da Criminal Code of Belarus (en) Fassara
Gudanarwan human trafficker (en) Fassara, organized crime group (en) Fassara da criminal network (en) Fassara
Relates to sustainable development goal, target or indicator (en) Fassara Target 8.7 of the Sustainable Development Goals (en) Fassara

Safarar Mutane Huddatayya ce ko kuma kasuwancin safaran mutane saboda aikin bauta, biyan bukata ta hanyar kwanciya dasu ga ma'abota wannan kasuwancin da kuma sauran mutane.[1][2] Kuma na samar da masoyan dake mu'amala sak irinta ma'aurata ba tare da auren ba a sakamakon auren dole,[3] [4][5] ko kuma domin a cire wasu bangarorin jiki[6][7] ta hanyar yin tiyata.[8]. Ana kuma Safaran mutane cikin kasa ko kuma tsakanin kasa da kasa, Safaran Mutane babban ne laifi saboda an take dokar yancin Ɗan adam ta yaje inda yake so a lokacin da yaga dama, amma hakan bai samuba saboda kawai su cimma muradinsu na kasuwanci[9]. Safarar Mutane kasuwancin mutane ne kai tsaye, musamman mata da kananan yara, kuma ba lallai sai an tafi dasu daga wani wuri zuwa wani ba.[10][11]

kuɗin shiga

[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 2014, Ƙungiyar ma'aikata ta duniya tayi kiyasin kudin shiga da aka samu ta hanyar Tirsasa mutane domin yin aiki har kimanin dala biliyan dari da hamsin.[12]

Amfani da kalma

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. https://www.unodc.org/unodc/en/human-trafficking/
  2. https://web.archive.org/web/20110309163736/http://www.amnesty.org.au/refugees/comments/20601/
  3. "Child Trafficking for Forced Marriage
  4. "Slovakian 'slave' trafficked to Burnley for marriage". BBC News. 9 October 2013.
  5. https://web.archive.org/web/20210815035542/http://inst.uchicago.edu/sites/inst.uchicago.edu/files/uploads/2013_BA_Thesis_Cruz_Leo_PDF.pdf
  6. https://www.coe.int/en/web/anti-human-trafficking
  7. https://fightslaverynow.org/why-fight-there-are-27-million-reasons/otherformsoftrafficking/organ-removal/
  8. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-12-24. Retrieved 2023-02-28.
  9. https://www.unodc.org/unodc/en/human-Trafficking/Human-Trafficking.html
  10. https://www.state.gov/wp-content/uploads/2019/06/2019-Trafficking-in-Persons-Report.pdf
  11. https://www.unodc.org/documents/data-and-analysis/glotip/2018/GLOTiP_2018_BOOK_web_small.pdf
  12. http://www.ilo.org/wcmsp5/groups/public/---ed_norm/---declaration/documents/publication/wcms_243027.pdf