Jump to content

Safarar mutane

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
hoton bautar da wani
hoton cin zarafin yan safara
hoto mai kashedi akan safarar mutane

Safarar mutane safarar mutane gami da bautar dasu wata hanya CE da ake kasuwancin mutane,domin bautar dasu ko kuma cin zarafin su ta hanyar kasuwanci dasu nan kasuwanci "UNODC on human trafficking and migrant smuggling". United Nations Office on Drugs and Crime. 2011. Retrieved 22 March 2011,safarar mutane kan iya faruwa acikin NASA,harms tsakanin kasa da kasa,ya Kazan CE wata hanyar CE da aka safarar mutane tare da saninsu.

An bayanr da safarar mutane akan sabawa yancin dan adam,Wanda mutanen da ake kalubalanta da wannan laifin sunfi mutum miliYan a fadin duniya.

Shuwagabanin UN masu yaki da fataucin mutane sun bayana ma anar safarar mutane Kamar haka Safarar mutane na nufin samar da aiki ta hanyar safarar,Wanda yakan hada da tilastawa,matsawa da kuma nuna karfi don cimma wani guri, ta hanyar yi masu alkawarin ayyuka,Wanda safarar ta na faruwa ne don cimma wani buri Wanda suka hada da ayyukan wahala,aikin karuwancin da sauran ayyuka marasa galihu B)Wanda hakan ya had a da yara ,yara ana nufin yan NASA da shekara 16

Binciken sa

[gyara sashe | gyara masomin]

An samu bayanai daga masu yawan bincike Wanda suka tabatar an kiyasta yawan mutanen da ake safarar su Yazo saga bakin wani masani me suna Kevin bales marubucin litafin nan mai suna (disposable people)2004,anyi kiyasi cewa kimanin mutane miliyan 12 ke cikin halin bauta na zamani a duniya baki data[1] A kasar amurika,sunyi kiyasi cewa kimanin yara miliyan 2 ake safarar su da sunan karuwanci,Lamar yadda wani bincike shima ya kara tabatarwa cewa mkimanin mutum miliyan 12.5 ake safarar su da sunan aiki mai wahala,Wanda ashekarar an gano cewa miliyan 1.3 ana anfani dasu gun sana at karuwanci[2]. Safarar mutane yana saga cikin many an laifuka bayan safarar kwayoyi da kuma makamai,Wanda kuma shine karuwanci Wanda yasamu bunkasa cikin lokaci kankani[3] A watan janairu shekarar 2019, UNODC sun wallafa wani bincike akan safarar mutane,Indiya suka tabatar da cewa a shekarar 2018, Magi akasarin Wanda suka tsinci Kansu a wanan halin yara mne,kuma sun samu kaso talatin 30 ,Wanda mutane 147 saga kasashe daban daban a 137,Wanda kaso 42, ya faru ne a wuren iyaka na kasashe daban daban,sai sai ansamu Dan ci gaba kadan sabida akwai kasar da kaso 16 na kasashe basu samu rahoton safarar ba saga shekarar 2007 zuwa 2010,sannan kuma kaso 83 na kasashe,sun tsananta doka akan safarar kama a[4]

Ire-iren Sa

[gyara sashe | gyara masomin]

Safara suna faruwa wani lokaci da sunan yarjejeniya ta Samar da ayyuka,wani lokaci da kudi masu yawa wani lokaci ma ba kudin,wasu kuma sukan sa dokar mutum bazai biya komi na bukatunsa ba za ayi mass komi,wani lokaci kuma yana zuwa da year jejeniyar auren dole,wani kuma Dan a ciri wani sasa na jikin mutum[5]

Safarar ta Yara

[gyara sashe | gyara masomin]

Safarar yara ya haɗa da,sufurin yara,ta hanyar tilastawa,saboda wata manufa ta kasuwancin iron na karuwanci,da kuma tilasta su Shiva sana ar,[6] Ayyukan yara sun hada da ayyukan wahala ,Wanda Duke zama sillar lalata rayuwar yaran ta hangar rusa gurinsu a wurin ilimi, Sai dai bincike da dama sun nuna yawan da safarar yara ya karu a tsakanin. Shekarar 2010, zuwa shekarar 2012 sai dai kuma duk da haka anfi yawan samun rahoto kan safarar a kasashe afirika data nisani yawan yara masu ayyuka anfi samu a yankin Asia[7]

Safarar Don karuwanci

[gyara sashe | gyara masomin]

Kungiyoyin duniya sun tabatar da cewa ana samun rahotani masu nuni da cewa miliyoyon mutane ne ke samun Kansu a iron wannan safarar ,masu samun Kansu a yanayin suna Shiva halin tsana,kyaraa da kuma tilasti ,Wanda guduwa takan zamo masu Abu mai wahala, Ana samun yara atafi dash kasashe da sunan za a basu rayuwa mai inganci daga bisani akan saka su a halin karuwanci[8]

Safarar Auren Dole

[gyara sashe | gyara masomin]

A wannan nau in safarar akan yi safarar mutum sannan a tilasta masa sure batare da ra ayinsa ba, hakan yana faruwane ta hangar saboda mutum sannan a tilastamasa aure ga Wanda aka sayar ,dashi,shima nau'in safarar ne da akan sameshi kasashe daban daban a duniya[9]

Safara Domin yin Ayyuka

[gyara sashe | gyara masomin]

Safara don yin ayyuka yana faruwane Inda mutum zai ba kungiyarsa domin yin ayyuka,na karfi ayyuka Wanda dayawa ayyuka ne marasa galihu, wani lokaci mutum na samu ayyukan harkar noma,sharar titi ayyuka a wuraren cin abinci wani lokaci da ayyuka na lebiranci sannan ana FIFA da jama a saga kasashensu da sunan matafiya[10]

Abunda Ke Kawoshi

[gyara sashe | gyara masomin]

Dawan abunda ke asasa safarar mutane,shine talauci da kuma rashin aikin yi da kuma ra ayi na cin zarafin mata. Ire iren abun da ke asasa Safara sun hada da

Neman mata daga kasashe wake

[gyara sashe | gyara masomin]

Abunda yake assasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Mutanen da ke riskar Kansu a wannan halin suna fuskantar tsana,kyara,wariya, daga mutane daban daban,suna fuskantar tsana akan mutane masu tsana daga mutanen da ba masu ba,daga bisani suna riskar Kansu daga barazana daga jami ai saboda rashinlasisin zama,Wanda hakan yana saka su cikin halin tsoro da takaici wani lokaci hakan yana kwakwalwarsu [11]

An samu muhawara sosai akan safarar inda suka masu muhawarar sun saki yanayi ,Wanda kwararen masani ta soki abun iron su duminieski da dbinium, tsohon mai bincike a wata Jami a.akwai ire iren suka da Dana da aka samu Wanda suka hada da [12]

Mahanga Ta masu kare hakin mata

[gyara sashe | gyara masomin]

Da yawa yazo daga masu Kate halin mata India suke gani wannan hangar ta safara r mutane yana CE da ake anfani da it's dominbyin FINA financial batsa,lalata,fade da kuma cin zarafin mata[13]

  1. Bales, Kevin. Disposable People : New Slavery In The Global Economy / Kevin Bales. n.p.: Berkeley, Calif. : University of California Press, c2004., 2004.
  2. "Global report on trafficking in persons". Unodc.org. Retrieved 8 January 2013
  3. The trafficking of children for sexual purposes: One of the worst manifestations of this crime". ecpat.org. 6 August 2018
  4. Global report on trafficking in persons". Unodc.org. Retrieved 8 January 2013
  5. Slovakian 'slave' trafficked to Burnley for marriage". BBC News. 9 October 2013
  6. Williams, Rachel (3 July 2008). "British-born teenagers being trafficked for sexual exploitation within UK, police say". The 8102998382. London. Retrieved 4 May 2010
  7. "Child Labour". www.ilo.org.
  8. iddharth Kara (2009). Sex Trafficking: Inside the Business of Modern Slavery. Columbia University Press
  9. Forced and servile marriage in the context of human trafficking". aic.gov.au.[permanent dead link]
  10. Palmer, Wayne; Missbach, Antje (6 September 2017). "Trafficking within migrant smuggling operations: Are underage transporters 'victims' or 'perpetrators'?". Asian and Pacific Migration Journal
  11. Horning; et al. (2019). "Risky business: Harlem pimps' work decisions and economic returns". Deviant Behavior 41 (2), 160-185
  12. Dumienski, Zbigniew (2011). "Critical Reflections on Anti-human Trafficking: The Case of Timor-Leste" (PDF). NTS Alert, May, Issue 2, Singapore: RSIS Centre for Non-Traditional Security (NTS) Studies for NTS-Asia
  13. CAVALIERI, SHELLEY. "Between Victim And Agent: A Third-Wave Feminist Account Of Trafficking For Sex Work." Indiana Law Journal86.4 (2011): 1409–1458. Legal Collection. Web. 6 March 2013