Saida Rejeb

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Saida Rejeb
Rayuwa
Haihuwa 21 ga Maris, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Saida Rejeb (an haife ta a ranar 21 ga watan Maris na shekara ta 1994) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia. Ta buga wa kulob din Olympique de Gafsa da kuma tawagar kasar Tunisia. Ta wakilci Tunisia a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2013 a Serbia . [1]

Bayanan da aka ambata[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "XXI Women's World Championship 2013. Team Roster, Tunisia" (PDF). IHF. Archived from the original (PDF) on 1 December 2013. Retrieved 7 December 2013.