Jump to content

Salah Bourjini

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Dr Salah Bourjini (an haife shi ranar 18 ga watan Janairu 1938), a Le Kef, Tunisia, ya kasance masanin ilimi a fannin Tattalin arziki ne.

Yayi aure yanada yaya

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi ilimi a fannin Tattalin arziki (Licence en Etudes Economiques, Maitrise en Etudes Economiques,Doctorat en Eeonomie), Malami 196r-67, mataimaki farfesa Na Jamian Kansas, USA 1969-72, wakili a United Nations Development Programme (UNDP).Algers,1980..[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)