Jump to content

Saleh Shehu Yipmong

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Saleh Shehu Yipmong Saleh Shehu Yipmong (an haife shi acikin shekara ta 1973) ɗan siyasan Najeriya ne daga Kunkyam a gundumar Dengi ta garin Kanam, ƙaramar hukumar Kanam. An zabe shi mataimakin kakakin majalisa ta 8 da ta 9 na majalisar dokokin jihar Filato a shekarar 2017.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]