Salmama II na Kanem
Appearance
Salmama II na Kanem | |
---|---|
Rayuwa | |
Mutuwa | 1339 (Gregorian) |
Sana'a |
Selma Ibn Abdullahi sarkin Kanem ne. Mulkinsa ya kasance cikin tashin hankali yayin da masarautar ke fuskantar hari daga kungiyoyin Sao na Kudancin tafkin Chadi.