Jump to content

Salomè Antonazzoni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Salomè Antonazzoni
Rayuwa
Haihuwa 16 century
Mutuwa 1600s
Ƴan uwa
Abokiyar zama Giovan Geronimo Favella (en) Fassara
Sana'a
Sana'a jarumi da printer (en) Fassara

Salomè Antonazzoni wanda aka fi sani da Valeria Austori (-" data-linkid="5" href="./Floruit" id="mwBw" rel="mw:WikiLink" title="Floruit">fl.11619 - fl. 1642) 'yar wasan kwaikwayo ce ta Italiya.

Ita 'yar'uwa ce ga ɗan wasan kwaikwayo Francesco Antonazzoni kuma ta auri ɗan wasan kwaikwayo Giovan Geronimo Favella .

Ta shiga cikin sanannen kamfanin wasan kwaikwayo na i Confidenti na Flaminio Scala, wanda ya zagaya a Lucca da Florence a ƙarƙashin kulawar Giovanni de 'Medici . Ita ce jagorar kamfanin tare da Marina Dorotea Antonazzoni, amma kishiyarsu ta haifar da Maria Malloni ta maye gurbin ta a cikin shekara ta dubu daya dari shidda da sha tara. Bayan wannan, ta kasance mai aiki a cikin kamfanin mijinta a Naples.

Lokacin da ta mutu a shekara tadubu daya da Dari shidd da arbar'in da biyu, ta karɓi na'urar buga takardu ta marigayi matarsa kuma ta haɓaka litattafansa zuwa takarda, [1] wanda ya sa ta zama ɗaya daga cikin 'yan jarida mata na farko, editoci da manajojin buga takardu a Italiya.

  • Jerin mata masu bugawa da masu bugawa kafin 1800
  1. Anna Bellavitis: Women’s Work and Rights in Early Modern Urban Europe, 2018