Salvador (Bahia)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Salvador (Bahia)

Salvador birni ne, da ke a jihar Bahia, a ƙasar Brazil. Shi ne babban birnin jihar Bahia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, jimilar mutane 3,919,864 (miliyan uku da dubu dari tara da sha tara da dari takwas da sittin da huɗu). An gina birnin São Paulo a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.Wikimedia Commons on Salvador (Bahia)


Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.