Samuel colt

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
wannan shine Samuel Colt wanda yakasance shine wanda yafara kira bindiga

Samuel Colt (An haife she a shekara ta 19 yuli 1814) (Hartfort, Connecticut, United Stated).

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata mai Suna Elizabeth Colt.

Ayyukan Sa da dukiyar sa[gyara sashe | gyara masomin]

Samuel Colt yayi ayuka da dama wanda yakasance shine mutum na fari da ya kirkiri bindiga ma'ana(Gun).

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya mutu a ranar 10 ga watan Janairu 1862, A garin Hartfort, Connecticut,a garin United State dake garin amurka.

Yakasan ce yanada kimanin kudi miliyan dubu goma sha biyar ($15), yayin da ya mutu.[ana buƙatar hujja]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]